Karatun Degree, Masters da Phd A HAMAD BIN KALIFA UNIVERSITY, QATAR
KARATUN DEGREE, MASTER'S DA PHD A HAMAD BIN KALIFA UNIVERSITY, QATAR
Abunda ake da Bukata mahimmi shine international passport
HBKU Sukolashif yana ba da dimbin damar maki a fannonin ilimi daban daban domin dalibai daban-daban daga wurare daban-daban.
duk masu shaawar karatu a wannan bangare zasu iya zaɓar fannoni na kimiyya da injiniyanci, gudanar da kasuwanci, kimiyyar zamantakewa, da sauran su
akwai tanadi masu yawa ga wadanda sukai nasara daga ciki a wkai
kudi duk wata-wata
da ciyarwa, da gurin zama inshorar lafiya, da samun damar zuwa wuraren bincike na zamani.
Zaku iua cike wanann scholarship batare sa kuna da IELTS
University: Hamad Bin Khalifa University
Degree level: Bachelor’s, Master’s, PhD
Scholarship coverage: Fully Funded
IELTS: Not required
Eligible Nationality: International
Award Country: Qatar
Last Date: 1 February 2024
Ga wanda suke da shaawa sai su dannan wannan link din
WANDA SUKE DA BUKATA ZASU IYA TURA MANA DETAILS DIN MU CIKE MUSU
Allah yabada Saa
09078790292
@Umtech Computer Services
JOIN OUR WHATSUP GROUP For more update
Jobs, scholarship,Grant Entrepreneur, government loan etc
08034565362
https://chat.whatsapp.com/Bqw1Aob1En2L0gj93cQ3EI
https://chat.whatsapp.com/I9WpPaOc244InbgbYjW0L1
0 Response to "Karatun Degree, Masters da Phd A HAMAD BIN KALIFA UNIVERSITY, QATAR"
Post a Comment