Direct Short service Nigeria Air force
NIGERIA AIR FORCE DIRECT SHORT SERVICE
Assalamualaikum
Hukumar Sojojin Sama ta bude shafin ta domin Daukar ma'aikata wanda ake kira direct Short service wanda suke da Degree ko HND
Anasanar Da yan uwa ma su shaawa da suke da Kwalin DEGREE KO HND a kowanne bangare da suje suyi apply
Age: shekara 20 zuwa 30
Wanda suka karanci harkar Lafiya sukuma Shekara 40
Abubuwan da ake da bukata
- Degree Certificate
- NYSC CERTIFICATE
- SECONDARY SCHOOL CERTIFICATE
- NIN
Da zarar An kammala Cikewar Zaa sanar da sunayan wanda sukai nasarar Farko( Shortlisted)
Abubwam da zasu Tafi dashi idan sunayan su yafito akwai
- Hoto guda biyu
- Original certificates
- Takardar Haihuwa
- Takardar indegine
ZAA SANAR DA SUNAYAN WANDA SUKAI NASARA TA HANYAR PORTAL DIN SU DAKE KASA
sanann zaku iya Zabar Dukkan inda kuke so ( state) din sa zakuyi Interview
Ga masu Shaawa zaku iya shiga wanann link din don apply
Kar amanta kyauta ne Cikewar
http://www.nafrecruitment.airforce.mil.ng/
WANDA SUKE DA BUKATA ZASU IYA TURA MANA DETAILS DIN MU CIKE MUSU
Allah yabada Saa
09078790292
@Umtech Computer Services
JOIN OUR WHATSUP GROUP For more update
Jobs, scholarship,Grant Entrepreneur, government loan etc
08034565362
0 Response to "Direct Short service Nigeria Air force "
Post a Comment