--
Masu kwalin NCE, ND, ko secondary zasu iya neman Aikin Sojan Ruwa

Masu kwalin NCE, ND, ko secondary zasu iya neman Aikin Sojan Ruwa

Masu kwalin NCE, ND, ko secondary zasu iya neman Aikin Sojan Ruwa

Assalamualaikum 

Yan uwa a yau ne hukumar sojojin Ruwa, ( nigeria Navy) ta bude shafin ta domin daukar aik ga masu kwalin secondary ND, da NCE 

Ta bude wannan shafin ne a  yau talata
Dan haka duk wanda yake da shaawar Cike wannan aiki yayi kokari ya cike 

Shekara wanda zai cike da Secondary kada ya wuce 22 masu NCE ko Diploma nkuma kada Ya wuce 26

Wanda zai iya cikewa da kan sa ga link nan yayi apply 

DSS.
HAKA KUMA HAR YANZU ANA CIKE DIRECT SHORT SERVICE GA MASU Degree

@Umtech Computer Services
07067129377

0 Response to "Masu kwalin NCE, ND, ko secondary zasu iya neman Aikin Sojan Ruwa"

Post a Comment