Hukumomin Da suke abude a nigeria na diban ma'aikata
Hukumomin da suke a bude wanda zaku iya neman aiki a nigeria.
Nigeria Fire service
Zaku iya neman wanann aiki tundaga masu matakin Secondary, Diploma, NCE, Bsc
Ga wanda suke so Zasu iya yin apply ta wannan link din dake kasa
Nigerian navy
Wanann hukumar sojojin Ruwa ga masu Shaawar aikin saidai shi iya masu Degree ne kadai suke da damar cikewa
https://www.joinnigeriannavy.com/
Ga wanda suke so Zasu iya yin apply ta wannan link din dake sama
Mungode Allah yaba da saa
©️Umtech Computer Services
07067129377
07067129377
0 Response to "Hukumomin Da suke abude a nigeria na diban ma'aikata"
Post a Comment