--
Labari mai Dadi game da Cigaba da Biyan Tallafin N50K Ga wadanda suka Cike FG GRANT PCGS - Duba Cikakken Bayani

Labari mai Dadi game da Cigaba da Biyan Tallafin N50K Ga wadanda suka Cike FG GRANT PCGS - Duba Cikakken Bayani


Labari mai Dadi game da Cigaba da Biyan Tallafin N50K Ga wadanda suka Cike FG GRANT PCGS - Duba Cikakken Bayani

Za'a cigaba da biyan Wannan kudi daga yanzu har zuwa karshen wannan wata da muke ciki, Inda za'a biya mutane kusan miliyan daya.

Tini aka biya mutane sama da mutum 200k Kuma acikin wannan satin da muke ciki Ake sa ran za'a cigaba da biya kamar yadda aka gani a yanzu haka, Inda za'a bawa mutane 300k awannan satin.

Haka biyan zai cigaba har zuwa karshen watannan inda za'a kare biyan kafin karshen watan ko zuwa karshen sa.

Karku Manta akwai WaΙ—anda suka Nemi loan akan wannan tsarin inda aka ware Manyan kamfanoni 77 masu sarrafa kayayyaki inda kowanne kamfani a cikinsu za'a bashi rancen Naira biliyan daya, Yayin da sauran kamfanoni za'a basu rancen  kudi daga 500k zuwa miliyan daya abinda yayi sama.

An rufe Applyin na GRANT Amma har zuwa yanzu ana Applyin din loan Amma ga masu CAC Wanda yake so yayi Applyin idan yanada CAC yaje yayi kafin a rufe.

Muna rokon ALLAH yasa Adace, Kuma Duk Wanda ya samu ALLAH yasa yayi amfani da kudin ta hanyar data dace.

Daga Rabiu Mai Waya Limawa

Mun samar muku da Data mai sauki da inganci domin more wa yanar gizo-gizo.  πŒπ“π πŸπ†π @𝟐55, π€π’π«π­πžπ₯ πŸπ†π @275, π†π‹πŽ πŸπ†π @𝟐25 𝐚𝐧𝐝 πŸ—πŒπŽππˆπ‹π„ πŸπ†π @𝟏48.Da sanar data zaka iya samun 100-200k duk wata. Me ka/ki jira? Sauke app dinmu ka fara amfani dashi domin morewa wannan garabasa.

π‘Ύπ’†π’ƒπ’”π’Šπ’•π’† : https://bzdatasell.com.ng

π‘¨π’π’…π’“π’π’Šπ’… App:  https://bzdatasell.com.ng/bzdatasellapp.apk

0 Response to "Labari mai Dadi game da Cigaba da Biyan Tallafin N50K Ga wadanda suka Cike FG GRANT PCGS - Duba Cikakken Bayani"

Post a Comment