Asusun Kula da Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) Ya Bude Shafin Daukar Sabbin Ma’aikata
Asusun Kula da Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) Ya Bude Shafin Daukar Sabbin Ma’aikata
UNICEF tana aiki a ƙasashe da yankuna fiye da 190, tana ceton rayukan yara, kare haƙƙinsu, da taimaka musu wajen cimma burinsu tun daga ƙuruciya har zuwa samartaka. UNICEF ta yi niyyar tabbatar da cewa kowane yaro yana da haƙƙin girma cikin aminci da kyakkyawan muhalli. Duk lokacin da ake buƙata, UNICEF tana ɗaukar ma’aikata domin cimma manufofinta na tallafawa yara da matasa.
Shin kai/ke ɗaya daga cikin masu sha’awar aiki tare da UNICEF? Idan amsar ka/ki ita ce "EH," to, UNICEF ta buɗe damar neman aiki a fannonin da suka bambanta kamar yadda aka jera a ƙasa. Zaɓi fannin da ya dace da sha'awarka/ki domin cikewa.
Ga takaitaccen bayani akan ayyukan da aka ambata a sama:
1. Supply Associate (G6)
- Wuri: Abuja
- Tsawon Lokaci: Kwana 364
- Ranar Ƙarshe: 10 Disamba 2024
- Latsa Nan Domin Cikewa: https://jobs.unicef.org/en-us/job/577498/vacancy-announcement-supply-associate-g6-ta-abuja-131070-364-days
2. Contract Specialist (NOC)
- Wuri: Abuja
- Tsawon Lokaci: Kwana 364
- Ranar Ƙarshe: 10 Disamba 2024
- Latsa Nan Domin Cikewa: https://jobs.unicef.org/en-us/job/577497/vacancy-announcement-contract-specialist-noc-ta-abuja-131085-364-days
3. Social & Behavior Change Specialist (NO-3)
- Wuri: Maiduguri
- Ranar Ƙarshe: 9 Disamba 2024
- Latsa Nan Domin Cikewa: https://jobs.unicef.org/en-us/job/577475/social-behavior-change-specialist-no3-maiduguri-nigeria-105527-temporary-appointment-for-nigerian-nationals
0 Response to "Asusun Kula da Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) Ya Bude Shafin Daukar Sabbin Ma’aikata"
Post a Comment