Yanzu yanzu: kungiyar Save the Children ta sake Bude Damar Aiki Guda Goma: Akwai Albashi Tsoka Ga Wanda Yayi Nassarar Samu
Yanzu yanzu: kungiyar Save the Children ta sake Bude Damar Aiki Guda Goma: Akwai Albashi Tsoka Ga Wanda Yayi Nassarar Samu
Kungiyar tana gudanar da shirye-shirye a kasashe sama da 120, tana ceto yara kanana daga yunwa,wahala, da kuma fafutukar kare hakkinsu, tare da taimaka musu su cimma burinsu.
A Najeriya, Save the Children tana aiki ne saboda
daya daga cikin yara biyar a kasar na mutuwa
kafin su kai shekaru biyar. Har ila yau, kusan kashi 40 cikin 100 na yara ba sa zuwa makaranta, kuma ana tilasta musu yin aiki don rayuwa. Bugu da kari,kusan yara miliyan biyu sun rasa iyaye daya ko duka biyun saboda kamuwa da cutar kanjamau (AIDS).
A halin yanzu, kungiyar Save the Children ta bude shafin daukar sabbin ma'aikata a fannoni dabandaban kamar yadda za ku gani a kasa.
1. Child Protection Information Management
System (CPIMS) Assistant - PLANE, Kano
2. Child Protection Officer, ECW-FER
3. Child Protection Coordinator -ROOSC
4. Education Programme Manager, Borno
5. Driver - Kano
6. Consultant - Organisation Development (Nigeria
National Only)
7. Driver - Jigawa
8. Supply Chain Manager
9. Finance Intern
10. Child Protection Officer - ROOSC
Domin Karin Bayani Ku Danna: Nan Yanzu
0 Response to "Yanzu yanzu: kungiyar Save the Children ta sake Bude Damar Aiki Guda Goma: Akwai Albashi Tsoka Ga Wanda Yayi Nassarar Samu"
Post a Comment