Babban Albishir: Masu Kwalin Sakandire Zasu Iya Neman Aikin Hukumar Kwastam: Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Batare da Wata Matsala ba
A Halin Yanzu Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta sanar da guraben aiki na Customs Assistant Cadre ga yan Najeriya masu sha'awa, tare da kammala rajista kafin 2 ga Janairu, 2025.
Sharuddan Cancanta:
1. Dole ne mai nema ya kasance haifaffen dan Ne Kai Najeriya.
2. Ya mallaki Lambar Shaidar Dan Kasa (NIN)
3. Bai da tarihin aikata laifi ko bincike akansa
4. Ya kammala makarantar firamare tare da samun takardar First School Leaving Certificate.
5. Ya mallaki sakamakon O'Level (WAEC ko NECO Mai Inganci.
Ka'idojin Lafiya da Jiki:
1- Dole ne mai nema ya kasance yana da cikakkiyar lafiya ta jiki da kwakwalwa.
2- A bayar da takardar shaida daga asibitin gwamnati.
Sharudda Na Karshen:
1. Tsawon maza bai gaza 1.7m ba, mata kuma 1.64m.
2. Ba za su kasance da nakasa ko cuta mai tsanani ba.
3. Ba za su kasance mambobin kungiyoyin asiri ko masu amfani da miyagun kwayoyi ba.
4. Su kawo takardar asalin jiharsu ko karamar hukumar haihuwarsu.
Yadda Ake Nema Ko Kice Nemani Aiki:
A ziyarci shafin yanar gizo ta Wannan Adreshin Dake Kasa: http://recruitment.customs.gov.ng/apply
Albahirinku: Ina Masu sana'anar Siyar da Data Ko Siyan Data ta Amfani Yaufa sullum???
Wannan Shafin mun Samar Muku da Website da Application Wanda Zaku sayi Data a Farashi Mai Rahusa.
Ga Yadda Farashin Datarmu Yake:
0 Response to "Babban Albishir: Masu Kwalin Sakandire Zasu Iya Neman Aikin Hukumar Kwastam: Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Batare da Wata Matsala ba"
Post a Comment