Abinda Ya Kamata Kuyi Idan kun fuskanci Matsalar (This NIN is currently in use) Da (This phone number is currently in use) a Lokacin da Kuke Cike Neman Aikin Hukumar Kwastam (NCS 2025)
Abinda Ya Kamata Kuyi Idan kun fuskanci Matsalar (This NIN is currently in use) Da (This phone number is currently in use) a Lokacin da Kuke Cike Neman Aikin Hukumar Kwastam (NCS 2025)
Masu Fuskantar wannan Matsalar kusani cewa kunriga da kuncike already bayananku Yatafi can database din custom,
Meya Kamata Kuyi Idan kunga fuskancinirin Wannan Matsalar?
Amsa: Bakwa Bukatar sake cikewa, Sannan yawancinku Baku fitar da Acknowledgement ba sannan Baku Cire slip ba, kunkasa hakurin network,
Ya Zama Dolene Kuyi hakuri Kujira zuwa gobe 02/01/2025 ko jibi 03/01/2025 idan ankulle portal zasu bada damar cire slip da acknowledgement.
Yadda Ake Nema Ko Kice Nemani Aiki:
A ziyarci shafin yanar gizo ta Wannan Adreshin Dake Kasa: http://recruitment.customs.gov.ng/apply
Albahirinku: Ina Masu sana'anar Siyar da Data Ko Siyan Data ta Amfani Yaufa sullum???
Wannan Shafin mun Samar Muku da Website da Application Wanda Zaku sayi Data a Farashi Mai Rahusa.
Ga Yadda Farashin Datarmu Yake:
0 Response to "Abinda Ya Kamata Kuyi Idan kun fuskanci Matsalar (This NIN is currently in use) Da (This phone number is currently in use) a Lokacin da Kuke Cike Neman Aikin Hukumar Kwastam (NCS 2025)"
Post a Comment