Sabuwar Damar Daukar Ma'aikata a Cibiyar DemyHealth Clinic & Genomic Medicine Salary N150,000 Da Kuma N200,000 Duk wata
Sabuwar Damar Daukar Ma'aikata a Cibiyar DemyHealth Clinic & Genomic Medicine Salary N150,000 Da Kuma N200,000 Duk wata
Sabuwar Damar Daukar Ma'aikata a Cibiyar DemyHealth Clinic & Genomic Medicine shi ne na farko a Najeriya da ke bayar da ayyukan binciken kwayoyin halitta (Genomic Medicine).
Kamfanin yana da hadin gwiwa da wani babban dakin gwaje-gwaje na Birtaniya, wanda aka tabbatar da ingancinsa (ISO certified).
Suna gudanar da sama da gwaje-gwaje 5000, ciki harda wasu nau'ikan gwaje-gwaje da babu wani dakin gwaje-gwaje a Najeriya da ke yi.
Ana neman ma'aikata a wadannan guraben aiki:
1. Medical Laboratory Scientist
2. Administrative Manager
3. Human Resource Personnel
Salary: N150,000 zuwa N200,000 a wata.
Hanyar da zakubi Domin neman aikin:
Duk mai sha'awar daya daga cikin guraben aikin ya aika da takardar CV zuwa wannan adireshin imel:hr@demyhealth.com, kuma ya tabbatar da cewa ya rubuta matsayin aikin da yake nema a matsayin taken imel din.
Kushiga Whatsapp Channel Domin Samun Zafafan Labaran Neman Aiki Tallafin Gwamnati
0 Response to "Sabuwar Damar Daukar Ma'aikata a Cibiyar DemyHealth Clinic & Genomic Medicine Salary N150,000 Da Kuma N200,000 Duk wata"
Post a Comment