Zuwaga Wadanda Suka Cike Shirin Tallafin Noma Na (NIYEEDEP) Abunda Ya Kamata Kusani Game da Code Din da Ake Turawa Bayan Kammala Rijista!
Zuwaga Wadanda Suka Cike Shirin Tallafin Noma Na (NIYEEDEP) Abunda Ya Kamata Kusani Game da Code Din da Ake Turawa Bayan Kammala Rijista!
Duk Wanda Ya Cika Wanna Program Din yamanta code din da Suka Bashi Kawai ya Sake Cikewa da Link Din da Fidelity Bank Suka Fitar kabude account Dasu Zasu Baka Sabon Code.
An Chanza Tsarin Yin Register Na Nigerian Youth Economic Engagement And De-Radicalization Programme (NIYEEDEP). TALLAFIN NOMA NE.
Don Haka Duk Wanda Sukayi Register A Baya To Suje Su Sake Yin Register Suyi Amfani da Link din da Fidelity Bank Suka Bayar kawai
Ga Wadanda Basuyi Cike baGa Adreshin Cikewa:
Kushiga Whatsapp Channel Domin Samun Zafafan Labaran Neman Aiki Tallafin Gwamnati
Kushiga Telegram Channel Domin Samun Zafafan Labaran Neman Aiki Tallafin Gwamnati
0 Response to "Zuwaga Wadanda Suka Cike Shirin Tallafin Noma Na (NIYEEDEP) Abunda Ya Kamata Kusani Game da Code Din da Ake Turawa Bayan Kammala Rijista!"
Post a Comment