--
Wadanda suka cike tallafin Gwamnatin tarayya na Youth Economic Intervention and De-Radicalization Programme (YEIDEP) suka samu sakon Fidelity Bank Ga abinda ya kamata su sani

Indai antura maka wannan sakon ta "SMS Messages" 

Dear Mohammed, your registration with YEIDEP was successful. Kindly send your email address to niyeedepfidelity@fidelitybank.ng

Enquiries? call 070034335489

Tho Hakan na nuna cewa baka saka email address ba a lokacin da kake Register Apply don haka suna umartarka daka tura email address dinka zuwa ga email address dinsu dake kasa niyeedepfidelity@fidelitybank.ng

Rashin turawa na iya baka matsala tunda har suka Buqata don haka muna bada shawarar Ku tabbata kunyi abinda suka Buqata domin kaucewa rashin cancanta a cikin shirin domin ga dukkan alamu wannan shine mataki na Karshe Acikin shirye shiryen wannan Program Din.

Allah yasa mu dace ayi share domin mutane mungode

0 Response to "Wadanda suka cike tallafin Gwamnatin tarayya na Youth Economic Intervention and De-Radicalization Programme (YEIDEP) suka samu sakon Fidelity Bank Ga abinda ya kamata su sani"

Post a Comment