--
Da duminsa: duk wanda yasan ya cike N-power Bacth C kuma yayi  thumbprint ya duba wannan sakon yanzu

Da duminsa: duk wanda yasan ya cike N-power Bacth C kuma yayi thumbprint ya duba wannan sakon yanzu

Wanda suka cike tsarin N-power C har sukayi thumbprint suyi maza-maza su duba dash board din su domin N-power sun aika da sunayen su wajajen da zasuyi aiki.

Daga: Ahmed El-rufa'i Idris 

0 Response to "Da duminsa: duk wanda yasan ya cike N-power Bacth C kuma yayi thumbprint ya duba wannan sakon yanzu"

Post a Comment