--
Idan kasan ka cike tallafin gwamnatin tarayya na |AGSMEIS| duba abinda ya kamata kayi kafin samun kudin>>>

Idan kasan ka cike tallafin gwamnatin tarayya na |AGSMEIS| duba abinda ya kamata kayi kafin samun kudin>>>



Kafin komai  shin kokunsan Menene AGSMEIS?


AGSMEIS Shirin zuba jarine da akafi sani da suna  Agri-Business/Small and Medium Enterprise Scheme a turance kuma wani shiri ne na tallafin da Gwamnatin Tarayya data samar don inganta kasuwancin noma da kanana da matsakaitan masana'antu (SMEs) a matsayin abin dogaro don ci gaban tattalin arziki mai dorewa da samar da aikinyi ga Al-ummar kasa,


Mu sani cewa kafin samun wannan Tallafin zamu gudanar da jinga wadda a turance ake kira da Assessment test. Ita dai wannan assessment test (jinga) na dauke da tambayoyi 20 wanda  aciki ake sa ran mu iya amsa kaso 45 acikin dari. 


Ku kasance damu nan gaba kadan zamu kawo maku yadda yadda zakuyi bita koku haddace amsoshin da akeda buqata a bayar domin idan zakuyi jingarku(assessment test) nazu ku iya amsa tambayoyin baki daya batare da ansamu wata matsala ba,


Don Allah kuyi sharing kuma ku sanarda yan uwa domin suma su amfana mungode ku kasance damu ako yaushe.

0 Response to "Idan kasan ka cike tallafin gwamnatin tarayya na |AGSMEIS| duba abinda ya kamata kayi kafin samun kudin>>>"

Post a Comment