Kamfamin Google ya bayyana abubuwan da mutanen Najeriya suka fi lalube a yanar gizo
A watan nan ne aka yi shekara 15 ana amfani da manhajar Google Trends An bayyana abubuwan da mutanen Najeriya suka fi ziyarta a yanar gizo BVN, Mercy Johnson na cikin abin da mutane suka fi neman bayanai a kai
Google Trends wata na’ura da ke nuna abubuwan da ake bibiya a yanar gizo ta cika shekara 15 da kafu wa a ranar 11 ga watan Agustan shekarar 2021.
Domin ayi bikin cikar wannan manhaja 15 ana amfani da ita a Duniya, an fitar da jerin abubuwan da mafi yawan ‘yan Najeriya suka fi bibiya a yanar gizo.
Premium Times ta ce rahoton ya kunshi abubuwan da mutanen Najeriya suka fi nema idan sun hau yanar gizo tun daga shekarar 2006 zuwa shekarar bana.
A Najeriya abubuwan da suka fi farin jini sun hada kungiyoyin kwallon kafa irinsu Man U”, “Real Madrid”, “Chelsea FC”, "FC Barcelona'' da kuma "Liverpool".
Haka zalika mutane na yawan neman bayanai a kan mawaka da ‘yan kwasan kwaikwayo kamar Mercy Johnson”, Odunlade Adekola da kuma “Burna Boy.
Bayanai fiye da biliyan daya ake nema a kowace rana daga wajen Google. Sama da sau tiriliyan 1.2 ake naman bayanai daga shafin na Google a duk shekara.
Me aka fi laluba a Najeriya?
Menene soyayya?
Ya ake samun kudi ta yanar gizo?
Menene komfuta?
Nawa ne farashin Dala?
Ya ake rubuta takardar neman aiki?
Ya ake duba BVN?
Wakokin da aka fi bincika?
Xxxtentacion Bad Vibes Forever
In Christ Alone
Brown Skin Girl
All Of Me Onise Iyanu Reckless
Love DeFaithfulness
Silent Night
Great Is Thy Faithfulness
Ancient Words
Taurarin Nollywood da suka fi suna a Google
Mercy Johnson
Funke Akindele
Ini Edo
Odunlade Adekola
Adam A Zango
IyaDominic
Rita Dominic
Angela Okorie
Juliet Ibrahim
Adunni Ade
Mawakan da aka fi bibiya
Burna Boy
Omah Lay
Adekunle Gold
Tope Alabi
Small Doctor
Reekado Banks
Banky W
Frank Edward
2Face Idibia
Yinka Ayefele
Wasu mawakan Turai ake bibiya?
Nicki Minaj
Chris Brown
Cardi B
Ariana Grande
Kanye West
Celine Dion
Meek Mill
Bob Marley
Whitney Houston
August Alsina
Fina-finai
The BFG movie
Titanic movie
Black panther full movie
Moana
Frozen 2
Kesari Yoruba movie
Half of a Yellow Sun movie
War room movie
Fifty Shades of Grey movie
Kungiyoyin kwallon kafa
Man U
Real Madrid
Chelsea FC
Arsenal FC
Man City FC
Barcelona
Liverpool FC
AC Milan
Source: Legit
0 Response to "Kamfamin Google ya bayyana abubuwan da mutanen Najeriya suka fi lalube a yanar gizo "
Post a Comment