Korafi akan hana Aikin Hajji yajawa Limamin Harami Dukan tsiya har gida
Rahotanni daga kasar Saudi Arabia na cewa, wasu da ba a san ko su wanene ba sun kutsa kai cikin gidan limamin Ka’abah Sheikh Abdulrahman As-Sudai inda suka yi masa duka a gaban iyalansa.
Bayan Sheikh Abdur-Rahman As-Sudeis (Limamin Harami) ya gabatar da huduba a masallacin Annabi SAW, akan jan hankali da korafi na hana aikin Hajji,
amman an yi taron shagulgula a Kasar, hakan ya janyo an iske Sheikh Abdur-Rahman As-Sudeis har gida, an yi mashi duka a gaban iyalin shi.
Rohoton: APA HAUSA
0 Response to "Korafi akan hana Aikin Hajji yajawa Limamin Harami Dukan tsiya har gida "
Post a Comment