--
Nasara daga Allah: Rundunar 'yan Sandan jihar kano sunyi nasarar kama barayin motoci da baburan Adaidaita sahu kalli bidiyo

Nasara daga Allah: Rundunar 'yan Sandan jihar kano sunyi nasarar kama barayin motoci da baburan Adaidaita sahu kalli bidiyo


Cikin ikon Allah da taimakonsa yabawa hukumar yan sandan jihar kano sa'ar kama muggan barayin Adaidaita Sahu da motoci masu yawa, 


kamar yanda kakakin Rundunar 'Yan Sanda Ta Jihar Kano DSP. ABDULLAHI HARUNA KIYAWA ya bayyana a Wata sanarwa daya fitar ranar Asabat A  shafinsa na Facebook,  


Ga Abinda Ya Wallafa A Mawallafarsa facebook,



BARAYIN MOTOCI DA ADAIDAITA SAHU SUNZO HANNU


Mun samu Motoci guda 16 da Adaidaita Sahu guda 16, wasu mun samu masu su, amma akwai saura. Wadanda aka sace musu Mota ko Adaidaita Sahu sai su duba ko za'a dace. Ga wadannan lambobin da za'a kira:- 08032390937, 08023351119.


Ga sauran da suka rage


Motoci


1. Opel Dark Color Blue Reg No. BAU 120 BV


2. Opel Green Color Reg No. BCH 464 AA


3. Opel Vectra Color Dark Blue Reg No. KMC 109 AR


4. Volk Wagen Sharon Color Ash Reg No. AKD 871 AV


Adaidaita Sahu

1. GWL – 5695

2. KBT – 2114

3. KRY – 0322

4. KMC – 5048

5. DKD – 0124

6. GWL – 3582

7. TRN – 6099

8. TRN – 4201

9. GWL – 1687

10. Da sabon Adaidaita Sahu guda 1


Kalli Cikakken Jawabinsa Cikin Faifan Bidiyo Wanda Ya Wallafa A Shafinsa,:



0 Response to "Nasara daga Allah: Rundunar 'yan Sandan jihar kano sunyi nasarar kama barayin motoci da baburan Adaidaita sahu kalli bidiyo"

Post a Comment