--
Ana cigaba Da Turawa Mutane Sakon Approved Daga Nirsal MicroFinance Duba Sakon Yadda Yake

Ana cigaba Da Turawa Mutane Sakon Approved Daga Nirsal MicroFinance Duba Sakon Yadda Yake


Bankin Nirsal Microfinance sun cigaba da turawa mutanen sakon accept offer na rancen da suka nema ,Wanda suka samu sakon suyi accept rancen su.


Akwai bayanai daya kamata Ku sani kafin karbar amincewa ,yana da kyau a karanta bayanai domin sanin abubuwan da mai neman rance zaiyi .


Idan karantawa zata baka wahala ka samu wanda ya fika jin turanci yayi maka komai KO kaje cafen da suka san aiki sosai .

0 Response to "Ana cigaba Da Turawa Mutane Sakon Approved Daga Nirsal MicroFinance Duba Sakon Yadda Yake"

Post a Comment