--
Kalli bidiyon Matashin Da aka kama bai iya karatun Al-qur'ani  ba,  bai Iya Sallah ba kuma yayi jawabi da kanshi

Kalli bidiyon Matashin Da aka kama bai iya karatun Al-qur'ani ba, bai Iya Sallah ba kuma yayi jawabi da kanshi


Bidiyon wani matshi ya bayyana A Kafar sada zunta ta zamani inda akaga Jami'an Tsaro sun kamashi a wata jiha daga jihohin Kudancin Najeriya, 


Inda matashin aka tambayeshi shi Musulmi ne yace Eh" Akace Yayi Karatun Addini,  Ya Qara Amsawa da Eh" ananne aka kara tambayarshi waye malaminsa,  Yace sunansa Malam Gurgu Kamar Yadda Yayi Jawabi A Cikin Wannan Bidiyon Dake Qasa👇👇👇


Kalli Bidiyo:  

0 Response to "Kalli bidiyon Matashin Da aka kama bai iya karatun Al-qur'ani ba, bai Iya Sallah ba kuma yayi jawabi da kanshi"

Post a Comment