--
Dalla dalla Yadda Zakugane Apply da kukayi Yayi Dai Dai A Tsarin Rancen Covid-19 (Bashi Marar Kuɗin Ruwa)

Dalla dalla Yadda Zakugane Apply da kukayi Yayi Dai Dai A Tsarin Rancen Covid-19 (Bashi Marar Kuɗin Ruwa)


Bayan amsa maku tambayarda mukayi ta "Shin Akwai Wani Link Da Ake Shigarda Bayanan BVN Don Abincika Ko Mutun Yasamu Approval ? " Hakan yasa muka sake samun wata tambaya daga masu bibiyar shafin mu na Bz News 24/7 inda suka aika mana da sabuwar tambaya kan cewa " Shin taya zangane apply dinda nayi yayi dai dai? " 


Batareda bata maku lokaciba ku biyomu zamu baku amsar wannan tambayar


TAMBAYA: Shin taya zangane apply dinda nayi yayi dai dai? 


Amsar Tambayar: Idan kanaso ka gane cewa apply dinda kayi yayi dai-dai ko baiyi dai-dai ba shine ka sake ziyartar shafin rancen Covid-19 loan marar kuɗin ruwa kamar haka " https://nmfb.com.ng/covid-19 " sai ka latsa tsarinda ka cike a baya daga cikin wadannan tsare-tsaran:-
NON- INTEREST AGSMEIS


NON- INTEREST TCF (HOUSEHOLD)


NON- INTEREST TCF (SME)


Idan ka latsa wanda ka cike a baya zai kaika zuwa wajanda zaka saka bayanan asusun bankinka wato BVN bayan ka sake sakasu daga karshin idan akaje wajan yin submitting zai nuna cewa an cike rance da wadannan bayanan asusun wato BVNAllah yasa mudace baki daya kuma yasa munada rabo

0 Response to "Dalla dalla Yadda Zakugane Apply da kukayi Yayi Dai Dai A Tsarin Rancen Covid-19 (Bashi Marar Kuɗin Ruwa)"

Post a Comment