--
Ana Ci Gaba Da Turawa Mutane Sakon Amincewar Rance Marar Kuɗin Ruwa(Non-Interest Loan) Na NIRSAL MICROFINANCE

Ana Ci Gaba Da Turawa Mutane Sakon Amincewar Rance Marar Kuɗin Ruwa(Non-Interest Loan) Na NIRSAL MICROFINANCE


Sabon shirin Daga babban Bankin Najeriya ta Hannun Nirsal microfinance Bank da aka yi launching ranar 27 ga watan August 2021.


Tsari ne da za'a bada rance wa mutane domin inganta rayuwarsu kuma babu Kudin Ruwa acikin rancen (non interest Loan) jiya dai mutane da dama sun samu sakon amincewa da rancen su ta hanyar SMS. 


Mafi yawancin mutanan da suka samu wannan sakon amincewa wanda suka nemi na kamfanoni ne wato SME LOAN.


Kukasancewa yan-yanzu nirsal Microfinance bank sun fara turawa mutane sakon Amincewar basu rance Marar Kuɗin ruwa duba Hotunan Amincewar a kasa 

0 Response to "Ana Ci Gaba Da Turawa Mutane Sakon Amincewar Rance Marar Kuɗin Ruwa(Non-Interest Loan) Na NIRSAL MICROFINANCE"

Post a Comment