Duk wanda ya Nemi Bashin Nirsal Micro Finance Ya duba Wannan Sakon Anfara Approved Jiya 13/09/2021
Sabon shirin Daga babban Bankin Najeriya ta Hannun Nirsal microfinance Bank da aka yi launching ranar 27 ga watan August 2021.
Tsari ne da za'a bada rance wa mutane domin inganta rayuwarsu kuma babu Kudin Ruwa acikin rancen (non interest Loan) jiya dai mutane da dama sun samu sakon amincewa da rancen su ta hanyar SMS.
Mafi yawancin mutanan da suka samu wannan sakon amincewa wanda suka nemi na kamfanoni ne wato SME LOAN.
©Ahmed El-rufai Idris
0 Response to "Duk wanda ya Nemi Bashin Nirsal Micro Finance Ya duba Wannan Sakon Anfara Approved Jiya 13/09/2021"
Post a Comment