--
Jaruma Rahama Sadau ta wallafa Hotunanta Tare da Jarumin Fina Finan Bollywood Da alama zata fito A wani Sabon Film na Indiya,  Kalli Hotuna

Jaruma Rahama Sadau ta wallafa Hotunanta Tare da Jarumin Fina Finan Bollywood Da alama zata fito A wani Sabon Film na Indiya, Kalli Hotuna


Shahrarriyar yar wasar kwaikwayon Hausa watau Kannywood, Rahama Sadau, ta saki sabbin hotunanta tare da shahrarren dan wasan Indiya watau Bollywood, Vidyut Jammwal.


Sadau wacce ta saki hotunan a shafinta na Instagram da yammacin Juma'a ta nuna cewa tana lasar Indiya yanzu haka. Jarumi Vidyut Jammwal ne babban dan wasa a shirin Khuda Haafiz dake gudana. 


Rahama Sadau tace: 

": “Hello Bollywood . . . " "Muna nan tare da Vidyut Jammwal “We Out Here with Vidyut Jammwal Vidyut Jamwalions’ #KhudaHafeezChapter2 #Day31" 


Kalli hotunan: Shafa dama don ganin jerin hotunan 


0 Response to "Jaruma Rahama Sadau ta wallafa Hotunanta Tare da Jarumin Fina Finan Bollywood Da alama zata fito A wani Sabon Film na Indiya, Kalli Hotuna"

Post a Comment