--
Sakonni Guda Hudu  masu  faranta rai ga manbobin kungiyar SEIFAC Duba Sakonnin Anan

Sakonni Guda Hudu masu faranta rai ga manbobin kungiyar SEIFAC Duba Sakonnin Anan



Zuwaga membobi na kungiyar seifac bayan lokaci dadama da aka diba ana jiran disbursement sakamakon lokaci yayi haryaso ya kure na amfani da kudin dan tafiyar dashi a gona kwatsam sai mukaji SEIFAC ta sanar kancewa haryanzu a shirye take dan tafida al amuranta kamar yadda ta tsara wannan yasa nayi contacting coordinator na SEIFAC namu reshen bauchi namasa tambayoyi kamar haka 


(1) yaushe da zaafara disbursement


(2) meyasa wasu suncika duk kaida amma ba adau kudin ATM ba?


(3) seifac nada membobi sama da 100kl meyasa iya 60kl ne shortlisted


(4) shin seifac batch by batch ne?


(1) yace suna saran dazarar SEIFAC ta kammala dukkan ka idodin data sharrada nal kammala ATM wa members data fara disbursement.


(2) yace dalilin dayasa shine suna aikine akai dazarar sun kanmala dasuyi debiting kudin ATM a duk qualified applicants account


(3) seifac tayi shortlisted din 60kl saboda tayi la,akari da membobin dasuka bada himma wajen cika dukkan ka'idodi kama daga deposit, loan agreement form, dasauransu.


(4) eh seifac data iya kasancewa batch by batch saboda kungiyace aka budeta dan temakawa wajen bunkasa noma yace musali in har aka bawa wadannan rancen suma wasu haka kuma in wadannan suka dawo da kudi kudi decigaba da habaka abu yacigaba da circle 


ALLAH YASA MUDACE ALLAH YASA MASU MANA DARIYA SU FUSKANCI GASKIYA 

0 Response to "Sakonni Guda Hudu masu faranta rai ga manbobin kungiyar SEIFAC Duba Sakonnin Anan"

Post a Comment