Kai Tsaye: Tilasne Kowane Mai Neman Bashin Rance Marar Kuɗin Ruwa Yasan Wadannan Muhimman Abubuwa Guda Huɗu - Cewar NMFB karkashin TCF da AGSMEIS
1. Duk tsarinda ka zaba a ƙarƙashin tsarin bayarda rance marar kuɗin ruwa na cibiyar ba da Lamuni (TCF) to kayan aiki/kaya ne kawai za'a aika maka dashi.
2. Babu Zancen Bayarda Kuɗi CASH a bangaren
3. Za a sayi duk kayan aiki/kaya da ka cike ga hannun VENDORS da NMFB ta Nada sannan a isar wa masu cin gajiyar cikin awanni 48 bayan biyan kuɗi ga masu siyarwa.
4. Ba a tsammanin Abokan ciniki za su biya tsabar kuɗi ga kowane mai siyarwa kafin ko bayan isar da kayan aiki ko kayayyaki kuma ba a ba dillalai damar ba da kuɗi ga masu nema.
Duba bayanan cikin harshen turanci kam hoton da ke kasa
0 Response to "Kai Tsaye: Tilasne Kowane Mai Neman Bashin Rance Marar Kuɗin Ruwa Yasan Wadannan Muhimman Abubuwa Guda Huɗu - Cewar NMFB karkashin TCF da AGSMEIS"
Post a Comment