--
Shin da gaske ne Nirsal Microfinance Ba Kudi Zasu turawa mutane ba kayane amatsayin Rance marar kudin ruwa??? Duba wannan Sanarwar da suka fitar

Shin da gaske ne Nirsal Microfinance Ba Kudi Zasu turawa mutane ba kayane amatsayin Rance marar kudin ruwa??? Duba wannan Sanarwar da suka fitar


Ta tabbata Nirsal MicroFinance Ba Zasu turawa mutane kudi ba,  saidai kaya amatsayin kudin rance marar kudin Ruwa,  


Hakan Na Kunshe Cikin wata sanarwa da Bankin Zuwa Hannun jari ya fitar karkashin shirin babban Bankin Najeriya CBN Bisa sahhalewa daga Gwamnatin Tarayya, 


Cewa Ba Za'a Bawa Mutane Kudiba Illa Kawai za'a bawa kowanne mutum kaya na adadin kudin daya nama Rance,  


Ta yadda zasu tutawa kowanne Vendor Na Mutum Kudin Kayan Daya Cike lokacim cike Rancen,  Sannan sun bayyana acikin sanarwar,  Cewa Kar Wanda Ya Bawa Wani Vendor Kudi Da Niyyar Zai Karbi Kaya Daga Gareshi, 


Kamar Yadda Wannan Sakon Yake Cikin Wannan Hoton Dake Qasa:0 Response to "Shin da gaske ne Nirsal Microfinance Ba Kudi Zasu turawa mutane ba kayane amatsayin Rance marar kudin ruwa??? Duba wannan Sanarwar da suka fitar"

Post a Comment