Kalli bidiyon yaron daya cinye Kurwar Kakanshi, bayason a Rabashi da Maita a Zantawarsa da Sarkin mayu a Gidansa,
Bidiyon wani yaro mai kimanin Shekaru 8 Zuwa 9 Ya Bayyana Inda Akaga Sarkin Mayun Africa Na Zantawa Da yaron bayan iyayensa sun kawoshi gidansa domin acirewa yaron maita,
Yaron ya bayyana cewa baya buqatar a rabashi da maitar tashi, kuma yaron yayi bayani sosai gameda yadda suke Cinye Kurwar Mutane, Cikin wadanda Suka Hallaka Akwai Kakansa Wato mijin kakarshi mace
Kamar Yadda Yaron Yayi Bayani A Cikin Wannan Bidiyon Dake Kasa👇
0 Response to "Kalli bidiyon yaron daya cinye Kurwar Kakanshi, bayason a Rabashi da Maita a Zantawarsa da Sarkin mayu a Gidansa,"
Post a Comment