Ku Kalli Kadan Daga Cikin Shirin Kwana Cassa'in Zango Na 6 Wanda Za'a Fara Haskawa Ranar 14/11/2021
Kadan daga cikin Shiri Mai dogon zango Mai Suna: Kwana Cassa'in Wanda Tashar Zamani Mai Farin Jini Ta Arewa24 Ke haska muku aduk mako,
Kuma Take Kawo Muku A Tasharta Dake kan Setlite Da Manhajar Arewa Ondemand,
Ku kasance dasu a Ranar 14/11/2021 Domin cigaba da kallon Zango na Shida,
Ga kadan daga Cikin Shirin Zango Na Shida A Kasa Ku Latsa Hoton Dake Qasa Yanzu Domin Kallo Kaitsaye:
0 Response to "Ku Kalli Kadan Daga Cikin Shirin Kwana Cassa'in Zango Na 6 Wanda Za'a Fara Haskawa Ranar 14/11/2021"
Post a Comment