Wadanda suka nemi Aikin 'Yan Sanda Suje anbude Shafin Duba Physical Screening don zuwa matakin za na jarabawa wanda za'a gudanar a computer based text (CBT)
Wanda suka nuna sha'awar su ta neman aiki a rundunar yan sandan najeriya zaku iya dubawa ko kun samu nasarar tsallake Physical Screening don zuwa matakin za na jarabawa wanda za'a gudanar a computer based text (CBT)
Zaku iya amfani da daya daga cikin abubuwan nan dake kasa wanda kukai rijista dasu lokacin neman aikin,idan ka samu nasara a physical Screening zaa sanar dakai idan baka samu ba shima zaa sanar dakai.
1 NATIONAL IDENTITY CARD NUMBER (NIN)
2 REFERENCE ID NUMBER
3 PHONE NUMBER
4 EMAIL ADDRESS
http://www.policerecruitment.gov.ng
©Ahmed El-rufai Idris
0 Response to "Wadanda suka nemi Aikin 'Yan Sanda Suje anbude Shafin Duba Physical Screening don zuwa matakin za na jarabawa wanda za'a gudanar a computer based text (CBT) "
Post a Comment