--
Wadanda Suka samu Approved Na Rance Marar Kudin Ruwa Na Nirsal Microfinance Suna Jiran Kiran Wayar Vendors Su Shirya Tsaf Vendors Sun Fara Kiran Waya Duba abinda Suke tambayar Mutane

Wadanda Suka samu Approved Na Rance Marar Kudin Ruwa Na Nirsal Microfinance Suna Jiran Kiran Wayar Vendors Su Shirya Tsaf Vendors Sun Fara Kiran Waya Duba abinda Suke tambayar Mutane

Wadanda Aka bawa alhakin bawa wadanda Suka Cike Rance Marar Kudin Ruwa Wanda Gwamnatin tarayya ke bayarwa ta hannun Bankin Zuba Hannun Jari Nirsal Microfinance,  

Duk wanda yasan ya cike kuma anyi masa Approved kuma yayi Summit Na Takardun Da Aka Buqata Kiran Waya Kawai Yake Jira Sannan Karbar Kaya Ko Kudinsa Daya Neman:

Toya Kasance Kusa Da Wayarsa Daga Yanzu Cikin Daren Nan, Anfara Kiran Waya,  

Abubuwan Da Vendors Suke tambaya sune: 

Cikakken Suna Da Adreshi Sai Id Card,  Da Account Number Idan Kudi kake Da Buqata, 

Kuyi Share Domin Wasuma Susan Halin Da Ake ciki Yanzu

0 Response to "Wadanda Suka samu Approved Na Rance Marar Kudin Ruwa Na Nirsal Microfinance Suna Jiran Kiran Wayar Vendors Su Shirya Tsaf Vendors Sun Fara Kiran Waya Duba abinda Suke tambayar Mutane"

Post a Comment