--
Ana cigaba da Neman Rancen Wayar Android Kirar Samsung Galaxy A03, A12, A22, Batare da kunbayar da BVN,  Ko bayanan Banki ba,  Duba Cikakken Bayani Akai da yadda zaku mallaki taku wayar

Ana cigaba da Neman Rancen Wayar Android Kirar Samsung Galaxy A03, A12, A22, Batare da kunbayar da BVN, Ko bayanan Banki ba, Duba Cikakken Bayani Akai da yadda zaku mallaki taku wayar
Kamfanin M-Kopa Kamfanine dake kasashen Africa, Yasamu Matsugunni a Najeriya A Birnin Lagos Da Abuja,  kuma yanada Wakilai A Dukkan fadin tarayyar najeriya, Suna bayar da Lamunin Wayar Hannu ta Android" kirar kamfanin Samsung Galaxy Wadda Take Fara Daga Matakin A02,  A12 Da kuna A22,  kamar yadda tsarin Nasu yake:


Idan kana buqatar A02 Zaka Fara biyansu N18,000 kuma zaka biya dukkan kudinta ne da kadan kadan Har tsawon watanni Shida,  iya katin Shaidar Zama Dan Kasa Kawai Suke Buqata,  Idan kana buqatar A12 kuma Zaka Fara biyansu N12,000 kuma zaka biya dukkan kudinta ne da kadan kadan Har tsawon watanni Shida,  iya katin Shaidar Zama Dan Kasa Shima Kawai Suke Buqata,  


Idan kana buqatar A22 Zaka Fara biyansu N20,00


0 kuma zaka biya dukkan kudinta ne da kadan kadan Har tsawon watanni Shida,  iya katin Shaidar Zama Dan Kasa Kawai Suke Buqata,  


Zaka iya cikewa aduk inda kake A Najeriya zaka shigar da number wayarka da sunan jiharka Zasu Kiraka su gaya maka Inda Zakaje Mafi Kusa Dakai domin Karbar Wayarka Da sauran abubuwan da akeda Buqata, 


Ga link dinsu Nan Kuje Ku Cike: 

https://m-kopa.com/dsr-applicant-form/


Bayan Kuncike Kuyi musu magana ta WhatsApp Da Wannan Number: 09049972275

Wadanda Suke A Jihar Kano Suna Iya Ziyartar kasuwannin Wayoyi Mafiya Kusa Dasu Domin Kara Samun Cikakken bayani Akai,  


Kuyi Share Dan Allah Domin Wasuma Su Amfana!!!

0 Response to "Ana cigaba da Neman Rancen Wayar Android Kirar Samsung Galaxy A03, A12, A22, Batare da kunbayar da BVN, Ko bayanan Banki ba, Duba Cikakken Bayani Akai da yadda zaku mallaki taku wayar "

Post a Comment