--
Ana cigaba da turawa mutane kudaden da suka nema Na Non-interrest Nirsal Microfinance

Ana cigaba da turawa mutane kudaden da suka nema Na Non-interrest Nirsal Microfinance

 

Ana cigaba da turawa mutane  kudaden da suka nema Rance Na Non-interrest daga banking zuba hannun jari na Nirsal Microfinance wanda Gwamnatin tarayya ke bayarwa ga manya da kananan 'Yan Kasuwa, 



Mutane da dama na samun sakon alert na banki wasu kai tsaye daga Nirsal Microfinance Wasu Kuma Daga Wajen Vendors Nasu,  Amma Mafiya Akasari Suna Samune Daga Hannnun Vendors Allah Yasanyawa Abinda Aka Samu Albarka,  


Allah Yasa Kowa yasamu" Acigaba Da Addu'a Insha Allahu Kowa Zai Dara Kuyi Share Please!!!

0 Response to "Ana cigaba da turawa mutane kudaden da suka nema Na Non-interrest Nirsal Microfinance"

Post a Comment