Idan an saukeka daga Tsarin Rccg Benefit A Layinka Na Airtel Duba Yadda Zaka Gyarashi Yadawo
Yadda zaku maida layinku Rccg benefit Idan kunakan tsarin Rccg Holding, Da farko ku tabbata Cewa Layinku Na Airtel Yanakan Rccg Holding,
Domin tabbatarwa yanakai Saiku Danna *121*3*5# Zasu nuna maka Tsarin Da Layin yake Kai, bayan ka tabbatar Zaka Saka N700 Saika Danna *276*200# Zasu Kwashe kudin Gaba Daya,
Sika Kara Dubawa Kagani Tsarin Yahau Kuwa Sika Sake Danna *121*3*5# Zasu Nuna Maka Yakoma Rccg Benefit Daga Nan Zaka Rinka Saka N100 ta hanyar Shigar Da Lambobin katin Da *126*1*Pin#
Insha Allahu Zaka Samu Mintuna 40 kana Waya da kowanne Network A Najeriya
Kuyi Share Dan Allah
0 Response to "Idan an saukeka daga Tsarin Rccg Benefit A Layinka Na Airtel Duba Yadda Zaka Gyarashi Yadawo"
Post a Comment