--
Jaruma Hadiza Gabon ta Wallafa Hotonta Da Wani Matashi Wanda Ake Zaton Ko Danta Ne

Jaruma Hadiza Gabon ta Wallafa Hotonta Da Wani Matashi Wanda Ake Zaton Ko Danta Ne


Tun bayan da jaruma Hadiza Gabon ta wallafa hoton ta tareda wani yaro matashi jama'a da dama suke tofa Albarkacin bakinsu, 


Inda suke tambaya waishin da gaske ne Jarumar Tanada 'Da Wanda ta haifa kuwa yakai Girman Matashin, 


Ganin Yadda Jarumar Ta Muhimmantar da Matashin Harta kaiga Ta Rungume Shi Cikin Fara'a Da Nishadi Kamar yadda Hoton Data Wallafa A Shafinta Na Instagram Yake Gashi Nan A Kasa: 
0 Response to "Jaruma Hadiza Gabon ta Wallafa Hotonta Da Wani Matashi Wanda Ake Zaton Ko Danta Ne"

Post a Comment