--
Kalli Hotunan manyan Barayin Mota da Babura da wayoyi da aka Kamasu A Jihar Kano Wasu na dauke da Bindiga

Kalli Hotunan manyan Barayin Mota da Babura da wayoyi da aka Kamasu A Jihar Kano Wasu na dauke da Bindiga

Rundaunar 'Yansandan Jihar Kano ta kama barayin motoci da Babura da wayoyi da wadanda suke dauke da muggan makamai ciki harda bindiga.

ZAUREN MA'ABOTA HANKALI ya yi nazari akan shin ya akayi Ƴan Daba a jihar Kano suke samun Bindiga?

#Marubuci_SAS
0 Response to "Kalli Hotunan manyan Barayin Mota da Babura da wayoyi da aka Kamasu A Jihar Kano Wasu na dauke da Bindiga"

Post a Comment