--
Kuyi amfani da Sim Card Na GLO da 9mobile Sunfi Network Domin Neman Rancen Kudi N10k N20k N50k N100k Na Tsarin Trader Moni,  Cikakken Bayani Dalla dalla yadda zaku nemi Rancen a Wayarku

Kuyi amfani da Sim Card Na GLO da 9mobile Sunfi Network Domin Neman Rancen Kudi N10k N20k N50k N100k Na Tsarin Trader Moni, Cikakken Bayani Dalla dalla yadda zaku nemi Rancen a Wayarku

 Tsarin bayar da lamunin kudi na Gwamnatin tarayya wanda a gudanar dashi a shekarar 2018 Zuwa 2019 munsamu Tabbacin Ya Dawo ancigaba da bawa mutane wannan tsarin,  


Yana farawa ne daga N10,000 Zuwa N20,000


Ga yadda zaku nemi Rancen Kai Tsaye Da Farko Zakuyi Amfani Da Layin Waya na Kamfanin GLO Kowanne Layi Yanayi Amma GLO Yafi Saurin Yi, 


Idan Kun sanyashi Zaku Danna *4255*21# Bayan Kun Sanya Zasu Nuna Muku Haka Cewa Your Eyewo Blance Is 0:0 Create New Pin,  Saiku Kirkiri Pin Lambobi Shida Bayan Kun Kirkira Zaice Successfull Saiku Fita 


Ku Sake danna *4255*21#  Zai Nuna Muku Ku danna 1 Kamar Haka Kamar Yadda Yake A Hoton Dake Kasa: Amma kusani zaku jira daga baya zasu aiko muku da sakon Amincewa Kuma Ta Wannan Wallet Din Ake Cire Kudin Mai Suna Eyowo Wallet, 

Allah Ya Bada Sa'a Kuyi Share Ga Sauran Mutane Domin Taimakon su Mungode!!!


0 Response to "Kuyi amfani da Sim Card Na GLO da 9mobile Sunfi Network Domin Neman Rancen Kudi N10k N20k N50k N100k Na Tsarin Trader Moni, Cikakken Bayani Dalla dalla yadda zaku nemi Rancen a Wayarku"

Post a Comment