--
Masu matsalar Rashin Biyan Kudi Daga Nirsal wadanda Suka Samu Approved Na Covid-19 TCF Ba'atura musu Kudinsu Ba,  Ku Duba Wannan Sakon

Masu matsalar Rashin Biyan Kudi Daga Nirsal wadanda Suka Samu Approved Na Covid-19 TCF Ba'atura musu Kudinsu Ba, Ku Duba Wannan Sakon


Wanda mukai magana dasu jiya akan rashin biyan su da baayi ba, bisa dalili asusun ajiyar su karami ne,ko wani abu daban.  har suka tura min da bayanin su, da suyi hakuri su Kara turo min da bayanin su ta wurin da suka tura min jiya, abubuwan nan, kada wani rubutu ya shiga tsakani. 


BVN:

Phone:

Accnme: 

Bname:Gtb.

Household:500k

Sme::::800k


Domin nima zan yi copy ne in hada in tura ma masu yin aikin. 


Ga misali nan zanyi 


BVN:22212115811 

Phone:08053821093 

Accnme:601913564 

Bname:keystone 

idan rancen ka household ne sai ka sanya yawan kudin da aka yi maka appoved idan sme ne shima haka zakayi gashi cin dai a farko kamar yadda na rubuta please a nutsu a duba idan baka turo min yadda nace ba gsky ba zan tura bayanin ka ba!! 


Note. 

Kada ya wuce 24hours. 

Ka tabbatar asusun da zaka sanya zai iya daukar kudin please, ayi kokarin cika alkawari. 


©Ahmed El-rufai Idris 🙋

0 Response to "Masu matsalar Rashin Biyan Kudi Daga Nirsal wadanda Suka Samu Approved Na Covid-19 TCF Ba'atura musu Kudinsu Ba, Ku Duba Wannan Sakon"

Post a Comment