--
Naziru Sarkin Waka ya janyo cecekuce da zage-zage, akan wata ayar Qur'ani da ya wallafa Kalli Bidiyon Nan

Naziru Sarkin Waka ya janyo cecekuce da zage-zage, akan wata ayar Qur'ani da ya wallafa Kalli Bidiyon Nan


Mawaki Naziru Sarkin waka ya wallafa wata Ayar Alkur'ani Mai Girma Wadda Yace Allah Yace Adaki Mata Mara jin magana Idan An kaurace musu,  wajen kwanciya kuma basu daina abinda Sukeyi ba,  


Ya tabbatar da hakan lokacin daya saki sabon Bidiyonsa A Shafinsa Na Yanar Gizo Inda Aka Samu Mutane Da Daman Gaske Ciki Kuwa Harda Mata Masu Yawan Gaske Suna Tofa Al-barkacin Bakinsu kamar Yadda Zaku iya Kallon Cikakken Bidiyon A Kasan Nan: 


Ku latsa Hoton Dake Kasa Domin Kallo Kai tsaye Munsamu Bidin Ne A Tashar Youtube Mai Suna Tsakar Gida:


0 Response to "Naziru Sarkin Waka ya janyo cecekuce da zage-zage, akan wata ayar Qur'ani da ya wallafa Kalli Bidiyon Nan"

Post a Comment