Innalillahi wa'inna'ilahirrajiuna: Duk mai imani bazai Wuce ba, batare da yaduba wannan Labarin ba, Mai dauke da ban tausayi da bakin ciki ba,đđđ
Sunan yarinyar shi ne HANIFA, yar kimanin shekaru 5 da haihuwa, idan Allah yasa mutum ya ganta ko yaji labarinta, don Allah a taimaka a kira wannan Layin dake kan hotonta
Muna rokon Ubangiji ya baiyanata ya bawa iyayenta hakurin jure wannan jarrabawa, Allah ya bamu zaman lafiya da kwanciyar hankali a kasa da gidajenmu baki daya...
Munsamu wannan sanarwar ne daga Shafin Jarumin Kannywood ABDALLAH AMDAZ Allah ya bayyanata Amen, Dan Allah Kuyi Share Zuwa Ko Ina Ko Allah Zaisa A Ganta!đđ
0 Response to "Innalillahi wa'inna'ilahirrajiuna: Duk mai imani bazai Wuce ba, batare da yaduba wannan Labarin ba, Mai dauke da ban tausayi da bakin ciki ba,đđđ"
Post a Comment