--
NYIF: Idan kasan kacike kuma kana jiran abiyaka kudin daka nema, ko aturo maka sakon samun horo Duba wannan Muhimmiyar sanarwar

NYIF: Idan kasan kacike kuma kana jiran abiyaka kudin daka nema, ko aturo maka sakon samun horo Duba wannan Muhimmiyar sanarwar


Abun daya ragewa wanda suka samu horo da wanda basu samu damar halartar horon ba na  asusun saka jarin matasa najeriya NYIF shine karbar rancen su, wanda da turanci ake cewa Accept loan offer. 


Dole sai kayi accept loan offer sannan kudin da aka yi maka appoved zai shiga acikin asusun ka. 


sai dai har yanzu basu fara tura sakon ba da mutum zaiyi accept loan offer dinsa ba, zan yi muku bayanin yadda mutum zaiyi accept loan offer dinsa don kada wasu suyi recjet, irin yadda wasu suka yi na COVI-19 LOAN . 


Acigaba da duba imel akai-akai ba dole bane sai da sunan ka acikin sunayen da ma'aikatar matasa da wasanni suka fitar watanin baya da suka wuce, duk wanda yayi update din account details dinsa xai samu horo ya jira lokaci kawai da yardar Allah. 


©Ahmed El-rufai Idris

0 Response to "NYIF: Idan kasan kacike kuma kana jiran abiyaka kudin daka nema, ko aturo maka sakon samun horo Duba wannan Muhimmiyar sanarwar"

Post a Comment