--
Tab dijam: Babbar magana akwai sauran Runa a kaba fa ga magoya bayan Jam'iyyar APC na kano Duba Abinda Shugaban Jam'iyya na kasa yace

Tab dijam: Babbar magana akwai sauran Runa a kaba fa ga magoya bayan Jam'iyyar APC na kano Duba Abinda Shugaban Jam'iyya na kasa yace


Sugaban Jam"iyar APC Na Kasa Na riko, Mai Mala Buni yace Gwamnatin Jihar Kano bata hurumin daukaka kara game da hukuncin da wata kotu tayi Na rushe zaben da uwar Jam iya ta jihar kano tayi a Sani Abacha Stadium.


Mai mala buni wadanda suka Shigar da kara game da zaben, Jam iyar APC suka shigar bawai Gwamnatin kano ba.


Buni yace don haka in ma daukaka karar ne uwar Jam iyar APC ta Jihar kano CE da hurumin daukaka karar batare da yawun wani Jami'in Gwamnatin Jihar ba. 

0 Response to "Tab dijam: Babbar magana akwai sauran Runa a kaba fa ga magoya bayan Jam'iyyar APC na kano Duba Abinda Shugaban Jam'iyya na kasa yace"

Post a Comment