--
Yanzu yanzu: Ana Cigaba da Yiwa Mutane Approved Na NYIF Daga N250k Zuwa N300k Kubi ta Adreshin Dake kasa domin Duba Naku Matsayin Rancen

Yanzu yanzu: Ana Cigaba da Yiwa Mutane Approved Na NYIF Daga N250k Zuwa N300k Kubi ta Adreshin Dake kasa domin Duba Naku Matsayin Rancen
Asusun saka jarin matasan najeriya NYIF sun cigaba aika sakon amincewa da rance ga wanda suka karbi horo. 

Acikin shirin NYIF marasa kamfani zaa basu rancen dubu dari biyu da hamsin #250k zuwa kasa, yayin da masu kamfani zaa basu rancen #300k. 

Dole mai neman wannan rance ya samu horo kafin a bashi rancen, wanda suka samu horo koda su damu zaa amince da rancen su idan lokaci yayi, wanda basu samu sakon karbar horo ba kada su damu kansu idan lokaci yayi zaa tura musu, su cigaba da hakuri akan wanda suke sannan su cigaba da duba email address dinsu akai-akai. Wanda an tura musu da sakon karbar horo amma wani abun ya hana su halartar karbar horon kada su damu kansu zaa kara basu wata damar zuwa gaba kadan, su cigaba da duba email address akai-akai. 

Kuna Iya Duba Dashboard Naku Domin Duba Halin da Rancenku Yake Ciki:

https://nyif.nmfb.com.ng/

Allah ka bamu nasara 

©Ahmed El-rufai Idris

0 Response to "Yanzu yanzu: Ana Cigaba da Yiwa Mutane Approved Na NYIF Daga N250k Zuwa N300k Kubi ta Adreshin Dake kasa domin Duba Naku Matsayin Rancen"

Post a Comment