--
Innalillahi: Ansake Sace wata Karamar Yarinya A Jihar Kano Kalli Bidiyon Nan

Innalillahi: Ansake Sace wata Karamar Yarinya A Jihar Kano Kalli Bidiyon Nan


Bayan sace karamar yarinya Hanifa A Jihar Kano Da Kasheta Kisan Gilla Ansake Sace Wata Karamar Yarinya Itama A Jihar Kano A Karamar Hukumar Ungogo Dake Jihar Kano,  


Amma Anyi Nassarar Kama Wadanda Suka Sace Yarinyar bayan sun karbi Kudin Fansa Daga Mahaifan Yarinyar,  Yarinyar Tayi Bayani Dalla Dalla Aka  Wadanda Suka Saceta Din Kuma Mahaifinta Shima Yayi Bayani Sosai Kamar Yadda Zaku Iya Kalla Acikin Bidiyon Dale Kasa: 


Ku latsa Hoton Dake Kasa Domin Kallo Hirar 'Yan sanda Da Yarinyar Da Mahaifinta,  

0 Response to "Innalillahi: Ansake Sace wata Karamar Yarinya A Jihar Kano Kalli Bidiyon Nan"

Post a Comment