--
Yanzu yanzu: antabbatar da Fara Amfani da Fasahar 5G Network a Najeriya, Inji NCC Kalli Bidiyon Jawabin Nasu

Yanzu yanzu: antabbatar da Fara Amfani da Fasahar 5G Network a Najeriya, Inji NCC Kalli Bidiyon Jawabin Nasu


‘Yan Najeriya albishirinku! Hukumar da ke kula da sadarwa ta Najeriya NCC ta ce za a fara amfani da fasahar 5G a cikin wannan shekara ta 2022, a cewar Shugaban hukumar Farfesa Garba Danbatta.


Kamar yadda Farfesa Garba Dambatta ya tabbatar Cikin Hira da Sashen Hausa Na Bbc Sukayi dashi,  Acikin Wannan Bidiyon Da Muka Wallafa Muku A Kasa,  Kuna Iya Danna Hoton Dake Kasa Domin Kallon Cikakkiyar Hirar Da akayi Dashi,

0 Response to "Yanzu yanzu: antabbatar da Fara Amfani da Fasahar 5G Network a Najeriya, Inji NCC Kalli Bidiyon Jawabin Nasu"

Post a Comment