--
Maganar Gaskiya ta bayyana: akan Maganar Kulle Layukan Waya A Najeriya Musamman Wanda Basu Hadashi Da Lambar NIN, ba,

Maganar Gaskiya ta bayyana: akan Maganar Kulle Layukan Waya A Najeriya Musamman Wanda Basu Hadashi Da Lambar NIN, ba,


Akwai Tabbacin Za'a Kulle Dukkan Layukan Wayar Daba'a Hadasu da Lambar Shaidar Zama Dan Kasa Ba, NIN, Kamar Yadda Hukumar Kumar Tantance Jama'ar Kasa Ta Bayyana Ranar Litinin 10/01/2022 a shafinta na Facebook, 

Hukumar ta wallafa cewa Za'a Katse layukan wayar Ne A Ranar 31 ga watan Marin din wannan Sabuwar Shekarar da Muke Ciki ta 2022 kuna iya lura da Yadda Suka Wallafa Sanar A Kasa Cikin Harshen Turanci,  daga Kasa:


Dear Applicant, 

Now that the NIN-SIM linkage deadline has been extended to 31st March 2022, please endeavour to link your NIN to your SIM before the deadline.


 


0 Response to "Maganar Gaskiya ta bayyana: akan Maganar Kulle Layukan Waya A Najeriya Musamman Wanda Basu Hadashi Da Lambar NIN, ba,"

Post a Comment