--
Anfara Bayar da Shedar Satifiket Ga Masu cin gajiyar Tallafin Gidauniyar Whitefield Foundation Kubi ta Adreshin Dake Kasa Domin Kallo Kalar Satifiket Din

Anfara Bayar da Shedar Satifiket Ga Masu cin gajiyar Tallafin Gidauniyar Whitefield Foundation Kubi ta Adreshin Dake Kasa Domin Kallo Kalar Satifiket Din


Gidauniyar whitefield foundation tafa bayar da Shedar Satifiket Ga Masu Cin Gajiyar Shirin Horas Da Matasa Da Bayar da Tallafin N250k Ga Kowa Acikinsu,  Kamar Yadda Gidauniyar Ta wallafa A Shafinta Na Facebook, 

Ga Abinda Suka Wallafa Yanzu A Shafinsu Cikin Harshen Turanci,  akasa: 

Thank you for your patience and understanding as we progress with EQUIP. 

Apologies for the technical issues, the technical team is working to fix it. 

Congratulations to those that have completed level one but never mind the access is still valid so we will all finish. 

#equip60000 #whitefieldfoundation #thecocacolafoundation

0 Response to "Anfara Bayar da Shedar Satifiket Ga Masu cin gajiyar Tallafin Gidauniyar Whitefield Foundation Kubi ta Adreshin Dake Kasa Domin Kallo Kalar Satifiket Din"

Post a Comment