--
Subahanallah: Wannan Sanarwar Tanada Matukar Muhimmanci ga duk mai Amfani da Asusun Banki a Najeriya Kudaure Kuyi Share Dan Allah domin sauran Mutane Sani Suma

Subahanallah: Wannan Sanarwar Tanada Matukar Muhimmanci ga duk mai Amfani da Asusun Banki a Najeriya Kudaure Kuyi Share Dan Allah domin sauran Mutane Sani Suma

Hakan sai ya zama darasi ga yan baya, mu sane duk wani rance da gwamnatin tarayya ke bayarwa bata bukatar mutum biyan kudi ta hanyar amfani da sakon #OTP. 

Idan muka samu sakon da bamu fahimta ba muyi kokarin tuntubar wanda suka fi mu sani, kada muyi saurin yin abu ba tare da mun yi shawara dana kusa damu ba. 

Allah ya kare mu daga dukkan sharrin mutum da aljan.0 Response to "Subahanallah: Wannan Sanarwar Tanada Matukar Muhimmanci ga duk mai Amfani da Asusun Banki a Najeriya Kudaure Kuyi Share Dan Allah domin sauran Mutane Sani Suma"

Post a Comment