An Kai Amarya Aisha Tsamiya Gidan Mijinta A Sabuwar Mota Fil A Leda
An kai Jarumar Fina-Finan Hausa na Kannywood, Aisha Tsamiya gidan Mijita, a cikin wata galleliya mota sabuwa fil.
Wannan ya sanya cece-kuce a shafukan sadarwa na zamani, musamman Facebook
Idan ba a manta ba a ranar Juma'a ne aka dauren Aisha Tsamiya, da Mijinta, wanda da ana hasashen an daga, Amma daga bisani aka gudanar da shi a Jihar Kano.
0 Response to "An Kai Amarya Aisha Tsamiya Gidan Mijinta A Sabuwar Mota Fil A Leda"
Post a Comment