--
Wata Sabuwa:- Kan Kisan Hanifa Rigima ta 6arke tsakanin Izala da Tijjaniyya, Innalillahi wainna ilaihirrajuun

Wata Sabuwa:- Kan Kisan Hanifa Rigima ta 6arke tsakanin Izala da Tijjaniyya, Innalillahi wainna ilaihirrajuun


 Kamar yanda bayani yagaba akan halin da aka shiga cikin watannin baya yanzu ma zamu kawo muku wani Videon Wanda wani daga cikin daliban Izala yayi wani sharri inda ya bayyana rigimar da aka gwabza tsakanin Tijjaniyya da izala

Kamar yanda mutane suka sani irin wannan lamarin ba bakon Abu bane daman yasaba faruwa a shekarun baya amma cikin ikon Allah aka samu dai-daito 

Muna fatan Allah ya Hada kan dukkan al'ummar musulmi cikin abinda yakeso ya yarda dashi 

Ga Videon👇https://youtu.be/FzC8HtKDNps

0 Response to "Wata Sabuwa:- Kan Kisan Hanifa Rigima ta 6arke tsakanin Izala da Tijjaniyya, Innalillahi wainna ilaihirrajuun "

Post a Comment