--
Dalibai a jihar Kano na fuskantar kalubalen sufuri

Dalibai a jihar Kano na fuskantar kalubalen sufuri






Kamfanin daukar hoto na Blue Len's Multimedia, ya wallafa hotunan yadda dalibai maza yan makarantun boko ke samun kalubale ga harkokin sufuri yayin zuwa ko tashi daga makaranta a jihar Kano.

Ya yin da aka jibge tarin motocin da gwamnatin baya da samar don daukar dalibai zuwa makaranta. 

Kamfanin yayi kira ga gwamnatin Kano cewar bai kamata a cigaba da jibge tarin motocin nan a ma'aikatar ilimi ba.


Ya kuma yi kira ga iyaye su tsawatarwa 'ya'yansu wajen daina kashe kudin motar da suka basu don zuwa ko dawowa daga makaranta, maimakon neman lift da suke ga masu motar Daf ko 'yar kurkura. 

📷 Facebook/Abdulwahab Said Ahmad

0 Response to "Dalibai a jihar Kano na fuskantar kalubalen sufuri "

Post a Comment